kawai

17 Plays

02 Jul 2021

soyyaya ruwan dake zana alfahari yan mata adon gari ake fada azamani karki barni yan mata kizo gareni sahiba rayuwata zata haska in ina tare dake ki zamo abin alfari gareni yar gari.rayuwarmu zata haska in muna tare da juna Allah sarki shiya bani ke ama tsayin gwana.ni da ke akwai amana ba zancin rabo da juna.kai minene matsalarka bakasan mu ci gaba.koma cin gida kasha fura kai barcin ma rayuwar ga ba mutum ke zafawa kansa ba.rokona ki taushi kunuwan kiji sahiba alkawal kawai na dauka bazani barki ba.

1 Comments

Leave a comment

You may also like