419

0:00
0:00
419

na gode Allah merciful da ya bani mae sona. kullum inna ganta sae zuciya ta ta harba. nasan zaki tambayeni Meyasa na soki. Allah ya dasan ciwon da ba maganin sa. Why. meyasa ne. Why. meyasa ne. why. meyasa ne. kinzo kin rudan tunani na. what. meke damun ki. what. meke Damun ki. yarinya da bata fada ko cikin kawaye. buri na kullum shine garin nan fa ya waye.

1 Comments

Leave a comment

Author
6 years ago

See track description

User avatar
44
Total plays
6
Followers
1
Following

You may also like