IBB

0:00
0:00
 IBB

Allah ya isa×4; Allah ka saka mana; Allah kana gani shugabannin nan; Munyi gumi; munsha Rana: mun kakkada Kuri'ar Mu. Mun kasa mun tsare; a said a ka bamu Saka makon abnm Allah ya isa×4; Allah ka saka mana; Allah kana gani Shugabannin nan; Gumin Mu ya xuba Jinin Mu ya xuba Amma a yau kuma. Gumin Mu Jinin Mu Sune ruwan shan su; Rayukan Mu basu tsira ba; Matan Mu basu tsira ba; Mutuncin Mu da Dukiyar Mu; Basu tsiraba×4; Malam muna fukai yan Abi yarima asha kida; Al kunut din sunyi tsit×2 Allah yaji kan Ummaru Musa; yasha Al kunut; ko me yaimana; amma an'kashe yar'aduwa; To wannan shine. saka makon Mu; Tun Da kunja munraina baiwar Da Allah yaimana; Dan talikin Adalin shugaba; With his 7 points agenda; immediately he started rebuilt our nation; Ooooooh my God; Allah ya'isa×4 Allah kasaka mana. Allah ya'isa×4

1 Comments

Leave a comment

Author
6 years ago

User avatar
1.22k
Total plays
181
Followers
574
Following

You may also like