Barde
Barde

BTH-Beat 2

BTH-Beat 2

22 Plays

08 Jul 2020

MY LIFE kece Masoyiyata kece abun kaunata kece Farinciki ta kece sarauniya ta kece hasken rayuwata Kyakyawa cikin mata kinshiga cinkin zucita Harda ma ruhita kaunanki ya mamaye rayuwata ke na ke so ba wata ke daban ne a cikin mata kece sarauniyar mata ke kadai na ke kauna bani da kamar ki fa sai mai rabo ke samunki ga kauna da tausayi ga gaskiya da rikon amana Rukaiya kin san kan soyayya ina farinciki samunki a rayuwata verse RUKAIYA kece na ke so in bake ba ba wanda nakeso son ki yashiga ruhinna ina son ki fiye da kaina zuciyata duk na baki rayuta na hannunki kaunanki babu irinsa kyawunki babu kamansa in bake nima babu samun ki sa'a ne ga rayuwata dulle in rike ki a zuciyata da ban san dadin so ba don ban same shi ba yanzu nasan dadin so kowa na neman wannan so kyakyawa ga kyau na hali komain ki na kan sari RUKAIYA ta kyaun kallo ga addini harda sallah kene fa rayuwata kyakyawa cikin mata kinsoni kamar mamata don rayuwa babu kamarta son gaskiya babu cuta

1 Comments

Leave a comment

4 years ago

You may also like