JAFAR NAKU NEE

0:00
0:00
JAFAR NAKU NEE

zif zif jafar nakune inata sauri sauri kudai na hanzari kubi ahanli abin kamar da zafi zafi azanzu duniya anata tashin hakalin daukar hankali koda nakane ayanzu bayaso yaganka koda nakane ayanzu bayaso katashi koda nakane ayanzu bayaso kasamu inhar zaka fishe to tashin hakalin ne daukar hankali taya zaku sanmu inhar kuna kinmu taya zaku sanmu inhar zaku barmu taya zaku sanmu inhar baku binmu ba kuzo kutai dani kukaini hargari tayadda za asani inhar kuka barni waye zaya ganni bale yatai dani muta nan gari jafar nakune gidama dajeji jafar nakune kuzo ku fiddani kukaini kukaini gari nima asan dani lun lum nida waka hannuna da waka kafata da waka namu nasune suko namune JAFAR nakune inata sauri sauri kudai na hanzari kubi ahanli abin kamar da zafi zafi da zafi zafi iyo

2 Comments

Leave a comment

Author
6 years ago

1
4 years ago

Like my song

User avatar
264
Total plays
17
Followers
1
Following

You may also like