Rabiu
Rabiu

BABINAH 1£

BABINAH 1£

16 Plays

19 Apr 2020

ah babina ne eh babina ya gwanin gwanin halitta kai kabani dama ya ladifu allahu mai isa da girma naso kaso nayo baitikan abani himma dubu dubun salati kayosu bar ka taima ga nurul haqqi abba agun umma mai cikar kamala mai kyau gwani na tsaiwa kasa da sayyada fadima azeema shamsiya ladifa kausara salama kaji arzikin da da da yanxu suke nema sayyada ki lamunce inta begenki kawai so nake a sanda ni kamar waya hawaii a fagen begenku kamar dambu da mai kin azirtar kin mutunta sayyada eh kun rayar kun suturtar sayyada eh sama sama kasa na aikinku sayyada eh sallama nake gareki fansan rai na baki sallama nake gareki mai babban daki sallama nake gareki komai na tafinki girma da arziki wlh na wajenki ni wajenki nafake Babina ne naki wannan ba yaji bai gani sai akanki mai sayyadi ali mazan aiki mai tagwayen asali babu mai rinki umma abiha nake fada ya kareema sadiqa nafisa aliema naima mubashshira Rashida qayyuma sayydatul nisail alimina umma hauraul insiya nake fada rahima

2 Comments

Leave a comment

4 years ago

yan

You may also like