Barde

SHAMSIYA

Barde
SHAMSIYA

10 Plays

03 Dec 2019

Shamsiya *3 shamsiya * 3 natashi natuna da shamsiya kaunanta yashiga zuciya kenefa sarauniyar zuciya ruhina kaunanki yamamaye Shamsiya *3 Shamsiya *3 a rayuta babu kamar shamsiya itace nake kauna shamsiya kowa yasan ina kaunan shamsiya kece rayuwata shamsiya sani jindadi babu kaman shamsiya rayuwata babu in babu shamsiya sanin kan soyaya sai shamsiya iya murmushi sai shamsiya mai rabo shi kan sami shamsiya kyakyawa na hali sai shamsiya na gode Allah da yabani shamsiya tarrayya dake arzikine ba siya sarauniyar soyayya na zuciya kinsoni duk da ban da dukiya Shamsiya *3 shamsiya * 3 natashi natuna da shamsiya kaunanta yashiga zuciya kenefa sarauniyar zuciya ruhina kaunanki yamamaye Shamsiya *3 Shamsiya *3 oh all my niggas knw that am inlove i wake up i want feel love run through my veins i feel like nobody can give me love but you coz everything that a man want in a girl is with you in my life i gat lovers but none like you some people are jelous coz you are for me coz they never get a lover like shamsiya you get you gat the package thing that make man crazy you are princess you are a queen you are angel loving you is the best thing a man can do Shamsiya *3 shamsiya * 3 natashi natuna da shamsiya kaunanta yashiga zuciya kenefa sarauniyar zuciya ruhina kaunanki yamamaye Shamsiya *3 Shamsiya *3 so stay with me baby keep loving me coz you are all i need all i want in life i want wealth, i want health i want love coz i want you shamisiya..*3 shamsiya...*3 your beuty is undiscribable indiya babu mai kyaunki wai turawa babu kamanki wai larabawa babu irinki wai shiya sa kowa ke sonki wai indiyawa nakaunanki wai larabawa nakaunanki wai turawa na kaunanki wai Shamsiya *3 shamsiya * 3 natashi natuna da shamsiya kaunanta yashiga zuciya kenefa sarauniyar zuciya ruhina kaunanki yamamaye Shamsiya *3 Shamsiya *3

1 Comments

Leave a comment

5 years ago

You may also like