Tayi sake

0:00
0:00
Tayi sake

Tayi sake Yarinya Tayi sake . Tayi sake Yarinya Tayi sake . Tayi sake Yarinya Tayi sake Tayi sake tabar saurayi Chikin gari ni Ake yin yayi Fada da kowa ni Bana yi balle kice nayiyo laulayi Na CE so tace wai ayi Da mun yi soyayya ba layi Yanzu kince ki to ya za ayi Tace ITA nine batayi To fah kije Nima Bana yi Wai ita yarinya yar gari Nima nazamo Dan saurayi To fa kije India ba kiyi In bakiyi Nima banayi Kinga Aso INA da ra ayi Mace mai muni Sam batayi Fine boy big boy mai ra ayi kunganta baby da soyayyanane aran ta kunganta baby da soyayya nane aranta yanzu ko baby tace banayi wai nabarta yanzu ko baby tace banayi wai nabarta ni agani na tayi sake don tace nabar ta ni agani na tayi sake don tace nabar ta aikin yaudara take taso tayimin zan wahalta aikin yaudara take taso tayimin zan wahalta amma nafare ko kin yi bazai aiki akai ba amma nafare ko kin yi bazai aiki akai ba

1 Comments

Leave a comment

Author
3 days ago

See track description

User avatar
53
Total plays
10
Followers
3
Following

You may also like