GWAZA

0:00
0:00
GWAZA

chorus muna sama suna kasa kashin gwaza verse 1 babu wasa kuma bamu pasa sunso su tare mu ama sun kasa we be balling on a weekend kuma babu dulling waka bata kare a bakin mu alpha da omega yana gaban mu a'd'a neke kawaii ga gaban mu uba da na da dana ruhu mai tsarki man on the cross that is what i hold on to ga alheri bata karewa miagu nan se su zame fa kai kale ni nna ta walkiya ne walahi ina shigo se sun gane (ni) straight to the top i be coming like the fire burning baba baba ne koya kaso ka sa shi yana gaba ne muna sama suna kasa kashin gwaza verse 2 inka tashi za ka samu ko da kamu zaka rayu ko da babu zamu rayu kai duba abubuwa dana malaka so before i be covered up in the dust tafinan da bakuna su zasu bada shai da duk wakoki dana raira sai ku tatauro da wanan naira courtesy of the family that I've been the standing for arewa da duk wani bangare ai duk ni na tsare o we kaman dan tsauro zaki gare ni kaman sandan rake yeah, they've been coming they've been calling they just want some more

1 Comments

Leave a comment

Author
22 days ago

See track description

User avatar
6.63k
Total plays
187
Followers
18
Following

You may also like