Hausa hip hop reyni
Meyafaru...? Labari dai lafiya... amma yau akwai abin dariya da ya faru da ni Da safe na tashi ina jin kamar wani abu ya canza a jikina... na duba ko lafiya, sai na gane ashe ke nake missing Na ce bari na dan fita in manta... amma wallahi abin ya kara muni Na ga wata yarinya a hanya, na kusa kiranta da sunanki.... sai na ja baya da sauri kafin na bata mata rai. Har na je siyan abu, sai mai shago ya tambaye ni "me kake so?"Har Na kusa cewa "ita nake so"sai na tuna ai ba ke bane Gaskiya na fara zargin kina da wani sirri Yaya aka yi kika mamaye zuciyata haka ba tare da permission ba? Yanzu duk wanda ya ga ni sai ya ce ina murmushi ni kadai kamar mahaukaci Basu san cewa kina cikin raina ne kina bani farin ciki ba🥰 To gaskiya labarina kenan... amma idan kina son ya warke, sai kin yi min magana yanxu 🫧
You may also like

Leave a comment
See track description ↑