pretty

0:00
0:00
pretty

Bismillah hirrahhama nurrahim HELLO 1 2 KING DABO NE I'M KING oo yarinya see my life everyday pretty nayi kira kuwa yazu nima nazu yara sun zu manya sun zu yan mata ma sun zu samari ma sun zu hajiya tazu ga shi ma alhaji yazu kuwa yazu everyday pretty kalle ni kaga nima nazu babu karya gasu can suma sun zu no be lie kalle ga shi ma yazu babu karya gata can ita mata zu no be lie kuwa yazu pretty oo yarinya follow me look at me see my life everyday pretty kalle ni ki ga nayi kwalliya na hadu babu karya oo makiya basu iyawa sun gajiya wai sun ce ban iyawa sun manta rabu neke badawa allah ne yayi min baiwa nasan ban iyawa allah shi ya iyamin gashi ina yi oo makiya ni ku nan gani nan bari adole dole kayan gwaiwa baku iyawa nayi nisa kamar wasa nafara ai shi lamarin uban giji babu wasa nayi nisa bani jin kira oo yarinya see my life everyday pretty nayi kira kuwa yazu nima nazu yara sun zu manya sun zu yan mata ma sun zu samari ma sun zu hajiya tazu ga shi ma alhaji yazu kuwa yazu everyday pretty

1 Comments

Leave a comment

Author
2 years ago

See track description

User avatar
443
Total plays
48
Followers
0
Following

You may also like