king dabo
Bismillah hirrahhama nurrahim HELLO 1 2 KING DABO NE I'M KING some people call me king yes king dabo am really king no be lie am king sai dai bani da girman kai kuma bana harka da munafukai i am friendly to everyone as you know me bana jiji da kai sai wani lokacin ina jida kai na show me love kaji i go show you back baruwa na haka nake rayuwa na no prege no tenson kullum in taba ruwa abuna everyday pretty yan mata suna yayi na nazama sarki nayi vize kira kan kira Kullum wayan vize yan har yarama sun fara kirana wiz omo see fine girl kin hadu i love you kinji zizi fizy we are together nida kai fizy yaran fah sun fara jada ni sun makara ai ni naruga nazama gwani i allah yabani tunani ga fahimta fahimta halitta idan rabbu yabaka kashuka ka girbe aban da ka shuka kajefa ka cafe abun ka tafasa ka ka surka ruwan ka da kanka kazauna ka auna kakula da kanka daukaka jarabawa idan mai duka yayyi maka dabi a sana a sa a rike aban ka asoka akika subika subarka yada rabbu yayi ka king dabo kana da tarun aiyuka just go and finesh them thes is the beginning
You may also like

Leave a comment
See track description ↑