daga allah ne

0:00
0:00
daga allah ne

Bismillah hirrahhama nurrahim HELLO 1 2 KING DABO NE I'M KING daga Allah ne nasarar bamu somaba ai sha komai ikun allah ne waka ikun allah ce allah shi yanufa nike ganewa gashi ina wake har wasu nai min kalon zarewa allah sarki rayuwa cikin ta akwai damuwa waka bai wace nikam nayi samuwa addua tai karbu wa makiya kumai sukace akai na ba damuwa walau kairan koh sharran duk nisan jifa dai kasa ke dawowa abin daka shuka dai shi zakai girbewa allah sarki rayuwa ai shi komai daga allah ne daga allah ne nasarar bamu suma ba ai shi komai ikun allah ne ba waka ikun allah ce allah shi yanufeni nake ganewa gashi ina wake koh wani mota ke gyarawa wani shi mashin ke gyarawa wani koh shi jirgi ke tokawa gawa wani can shi rigake dan kawa wani koh yalo ke sedawa wani zinare ke sedawa wani shi koh kwallo yale dokawa wani mulki ke juyawa allah sarki rayuwa ai komai kagani daga allah ne samu rashi daga allah ne nasara daukaka du ikun allah ne arziki taluci wannan buden allah ne mai kudi talaka duk bayin allah ai shi komai ikun allah ne allah ne daga Allah ne nasarar bamu somaba ai shi komai ikun allah ne waka ikun allah ce allah shi yanufa nike ganewa gashi ina wake har wasu nai min kalon zarewa allah sarki rayuwa

1 Comments

Leave a comment

Author
2 years ago

See track description

User avatar
443
Total plays
48
Followers
0
Following

You may also like