no woman no crying
Bismillah hirrahhama nurrahim HELLO 1 2 KING DABO NE I'M KING someone has said no woman no crying amma a haka baba dey trying nima haka naketa trying gashi Ina ta darying i love her nida ita munyi marching kash sai dai tana da problem kullum tana sani nayi felling everyday me called she no picking bata kulani sai siya mata checking a kanta saura kadan na fara smoking nah di sema time i be preger koh moto nah ma na kasa nayi packing she lie to tayi save number waya na da king kuma tana kirana da king ashe tariga ta doramin daking sai fama nake sa nayi picking anytime gashi tasani ita thinking i love her saboda ita my heart yake beating i don't know ashe kai take ta beating she breaking me she said she love me ashe she lie to me she just wanna kill me ban sani ba ashe a zuciyar ta she heat me komai naba ta sai tarai na she want plento batan son madara. wai ta fison furanto a kanta anytime keta ta lisafi naza kamar kwakuleto tasa kai na yana ta zafi ina na ta zuba mar ruwa kamar wani lagireto tana da shan mai kamar tsowan kafureto a kanta sai da naje har Plato akan karamar moto har nasiyawa mama ta jannareto nasha huya duba huya kaga yazama kamar waya a. kanta bana gajiya komai take so ina siya i remember lokacin dana siya mata waya bata kirana koh saudaya i swear to god no woman no crying amma baba dey trying nima haka nake ta trying sai dai bashi inata darying
You may also like

Leave a comment
See track description ↑