yadda kune yaji

0:00
0:00
yadda kune yaji

Yadda kune yaji haka zuciya ke aunawa Inda Raina da rabona Zaki ganewa Nidake sirrin juna xamuyi biyewa Raayina kece kika zamanto tawa Kinga tauna Sam baayi saeda hakora Kikirani ajefanki naxo nasarara Ko a dan aiki daukeni dan kore kura

1 Comments

Leave a comment

Author
3 years ago

See track description

User avatar
92
Total plays
18
Followers
11
Following

You may also like