hamra da hamra
0:00
0:00
hamra da hamra labarice in nace hamra in yace hmr abokanaine watarane mukaje wasa garin garki ai labari ce tanada dadi tanada daci akasaukemu muntashi da safe kowa nazuwa wasa sai nace hamra hannuna kemun ciwo sai yace hamra nima dai gani kaina namun ciwo muka dan konkonta sai gawata murya maidice kuma sai taushece tadantabamun zociyata kafinmatazo sai nace hamra
You may also like

Leave a comment
See track description ↑