yahaya idi oumarou
0:00
0:00
Inna neman wata kalma wada Babu wanda yasanta .ina neman wata kalmar da zan furta Miki cewa ke ta daban ce,ke kyakyawa ce,kin zarce sauran mata.zuciyata da taki ba za su taba rabuwa ba har abada ina sonki na har abdan abada sinadarin rayuwata kece bb so shine abunda ya dunkule zuciyoyinmu waje guda har muka tsinci kanmu a cikin soyayya,ina fattan ba Zaki bar Wani dan karamin Abu yazo raba tsakanin mu ba ?ina son ki. ke tamkar gishice acikin rayuwata,idan n'a rasaki zanyi rayuwa ne da Babu armashi a cikin ta har abdan abada ina sonki i love you
You may also like

Leave a comment

💯💯💿💰💰💲💲🔥💣🌶💣💥👏👏💯💲🔥💥💣🔥🔥
͡° ͜ʖ ͡°͡° ͜ʖ ͡°͡° ͜ʖ ͡°͡° ͜ʖ ͡°͡° ͜ʖ ͡°͡° ͜ʖ ͡°͡° ͜ʖ ͡°͡° ͜ʖ ͡°͡° ͜ʖ ͡°͡° ͜ʖ ͡°