MOURTI_WO_BAKIJI

11 Plays

25 May 2022

MOURTI_WO YARO DAN MAMA BATAJI Ah baba yarinya nan bataji Aha ok zataji Miyasa bakiji 2fois Miyasa bakiji Yarinya bakiji Amma wai zakiji Zakiji inda duniya tajedake ai zakiji Taki maganan iyaye Taki maganan yayye Ta in ouwana kinkiji Kina ta abinki kinkiji Duniya na juyi kaman taya ne Bakisan rayuwar ki kanka ne Kowani safiya time kinki na tafiya ne Ni Mourti Wo naje wajanki kin ce aï bakiji Aman yanzu kinganni ina saki freestyle sekiji Kinzo wai mourti wo je t'aime Ba'ahaka in mata kince ba amana ni da ke Kinsa menine locacin dabana bukatarki ne Kin gouje nine locacin da naje wajan kine Mourti Wo ne nine kebasu freestyle Mourti Wo ne l'homme de Maijirgui Haka yarinya take tana tafiyar da rayuwar ta Inda kazo wai sekabata Batasan wanda baiba ta Wan nan yazo tace mai ah'a Baka da chi bata kula ka Wai ita dai se mai tsoka

1 Comments

Leave a comment

You may also like