MOURTI_WO_L'HOMME_DE_MAIJIRGUI
MOURTI_WO_L'HOMME_DE_MAIJIRGUI

MOURTI_WO_DAN_MAMA_DA_BABA

MOURTI_WO_DAN_MAMA_DA_BABA

46 Plays

16 Feb 2022

MOURTI_WO LHOMME DE MAIJIRGUI DAN MAMA DA BABA MOURTI WO Godiya ga oubangiji daka halil ceni Iyayena nagode Ce Mourti Wo l'homme de Maijirgui Dubah Ya Allah kakareni daga cherin mache ranta Komi zanyi in yichine anice a rayuwa ta Mourti Wo dan gata Kai dan ouwana a rayuwa kayima mutin Fatan alheri domin kai baka san yanda zata zomaba Dubah Nina kowa ne Kowa na wane Chiyasa bana gada ra Domin wan nan chike jawo asa ra Se inkanema san nan katara Dan mama da baba Mourti ne Ce Mourti Wo l'homme de Maijirgui Doli nagode ma iyayena Domin sune sukayi mafari na Allah kabani damar dazan saka musu Komi zanyi ban biya su Amma zan masalinta Koyo ne nike yi Allah kataimake ni Way ce moi Mourti Wo Dan mama da baba Mourti Wo Oh Nom De Dieu xava allé incha Allah

1 Comments

Leave a comment

You may also like