Barde

Rukaiya sarauniya

Barde
Rukaiya sarauniya

25 Plays

13 Feb 2022

yeah SHAMSIYA kaunanki ya shiga zuciya da zurfi kaman rijiya kece fa my aminiya gimbiya sarauniya na baki dukan zuciya kin tashi kaman mikiya kin soni ko ba dukiya Shamsiya aminiya gimbiya sarauniya sonki yafi maliya sonki na ke bibiya gaki kaman zinariya a soyayya kin fi indiya Malaysia Tunisia ba kamanki a duniya kyakyawa mai farin aniya sonki ya min mamaya kece my masoyiya kyakyawa mai kyawun tarbiya a soyaya baki da kishiya ba wanda za ta ja dake ko ta rike sai ta sake amma fa ke kam kin rike nima fa nikam na rike soyayanki ba na sake har saina ga na mallake zuciyarki ba mai leke aurenki shine burina kin sata zuciya na ina sonki kaman mamana don kene jindadina na baki soyaya na tare da ziciyana ki rikeshi amana baby kina da armashi soyayanki kaman mashi duk lokacin da na tashi sai na dinga murmushi a zuciyata ba fushi don kene sarauniya

1 Comments

Leave a comment

3 years ago

You may also like