halifa

13 Plays

04 Feb 2022

iya wuya wani najin dadi iya wuya wani najin dadi amulkin baba wani ke jindadi amulkin good luck wani kejindadi dole sai wani yamutu wani zairayu Randa aka haifi wani wani zai koma Randa wani yarasa wani zaisamu randa wani yabada wani zai ansa Randa wani yaci riba wani zai fadi randa wani yatafi wani zai dawo Randa wan zai Fara wani zai daina Randa wani ke fushi wani ke murna iya wuya wani najin dadi iya wuya wani najin dadi amulkin baba wani kejin dadi amulkin good luck wani kejin dadi samu da rashi dik na Allah Ne inkaine yau gobe wanin Kane karka yawan duba saman Kane karinga duba kasan Kane duk matsayin da allah ya ajjeka inkaduba wani wallahi kafishi duk matsayin da allah ya ajjeka inkaduba wani kafishi iya wuya wani najin dadi iya wuya wani najin dadi amulkin baba wani ke jindadi amulkin good luck wani ke jindadi wani baitaba samun kudi irin na mulkin baba yasai company amulkin baba yasai gida amulkin yay mata hudu amulkin baba yasai mota amulkin baba yay hajji amulkin baba yasai mashin amulkin yayi komai amulkin baba iya wuya wani najin dadi iya wuya wani najin dadi amulkin baba wani kejin dadi amulkin good luck wani ke jindadi wani baitaba shan wuya irin na mulkin baba yanada gida amulikin baya yanada mota amulkin baya yanada company amulkin baya yanada mashin amulkin baya amulkin baba ayanzu duk sunkufce amulkin baba ayanzu duk sunkufce amulkin baba ayanzuduk sunkufce iya wuya wani najjn dadi iya wuya wani najin dadi amulkin baba wani ke jindadi amulkin good luck wani ke jindadi duk zakaran da allah yanufa da cara ko Ana ha maza ha mata sai yayi cara dama duk sanda wani ke shan wahala wani kam dadi yakasha

1 Comments

Leave a comment

You may also like