Dubah_Family_Anatare Mourti_Wo
Dubah_Family_Anatare Mourti_Wo

MOURTI_WO_KISONI_NIDAI

MOURTI_WO_KISONI_NIDAI

10 Plays

04 Nov 2021

MOURTI_WO WAY CE MOURTI_WO KISONI Kiso nidai 2f Kuso nidai 2f Inata sonki Kinata sona Masoyiyata munata kauna Tawo mouzan na Dani dake Allah oubangiji chiyahadamu Bawanda zairaba mu Dani dake ay amana ce Kardai kibiya incece kuce Nikina a zuciyata In Allah yabaka bamai iyakwata Way Ce Dubah Family Anatare Mourti Wo Mourti wo ne ni Domin kasani Bana karfa raini Zanso kibani dama masoyiyata Kizama kekadai ce azuciyata Nazam mijinki keko kizam matata Ni dole na kula dake Nabaki rouwa kihadada wake Nabaki kudi kawai kihuta Kizomuje dan mu huta Way Mourti Wo kiso nidai ma chérie Allah yahadamu dake masoyiyata Mouyi soyayya dani dake in mata

1 Comments

Leave a comment

You may also like