H.O.M King-ft-D.G no love
0:00
0:00
La vie Dans vie chacun a son destin Dans le destin Quelque soit le destin Même si ça fait du mal Soit être heureux Être heureux est une chance aussi Ban damu ba dan in dan talakka haka Allah ya so Lafiya ta itama ai jari ce Naci na sha na gade wa Allah Masu cewa bani da mota A gidan talakawa nake Tabbas kun gaskiya Amma fa kunyi mantuwa Kun san bana roƙo Sannan bana sata Ashsha ALLAH kareni da halin banza Domin Rasulu gwani na ALLAH yaban zuciyar nema Hutu bai sameni ba Nama nake dare da rana Ina huta wazai ban Abaka gori yabiyo baya Gashi kuma ban son raini Sanadin shi nabar zaman fada Addu'ar mama tayi aiki Rayuwa ta yanzu ta canza
You may also like

Leave a comment
See track description ↑