M.dybala masoyiya lyrics
0:00
0:00
Soyayya ki ce ta sa nabi titi Saboda kin hadu (fes-fes) Baby na ki so ni dan kauna Dan zauna mu tattauna Donne moi ta main, le film va durer tt une vie Oyoyoyoyoyoyo-yo masoyiya Ina kewan ki masoyiya Bani da kamar ki masoyiya Masoyiya (masoyiya), Ki saurare ni masoyiya Fatana abani ke, Jarumi gareki ya jaruma wajen kau da wanka naga kina so ki kwure su Kina da kyau sosai
You may also like

Leave a comment
See track description ↑
Keep grinding ✊