li
0:00
0:00
lokaci yazo dole awo dake yar wasa kar kibi bo kancan Allahu yasan dake kar kiyi ba tanci za awo dake kece cikin rai na ba kamar yake ta ho muje juya ba kamar yake yar wasa kece ki ke mulki zuciya ta kece a littafin rayuwata sunanki mai dadi kamar na furta kullum ki na rai na bani far ga ba yar wasa kinada hakuri kin iya soyayya kin iya murmushi gaki da tarbiyya dole na lalle ki kin iya tafiya kulm kina rai na dole nace sai ke yar wasa
You may also like

Leave a comment
See track description ↑