chapiou_aboubacar
chapiou_aboubacar

face à face

face à face

69 Plays

28 Aug 2019

Wai yau na fara Ay na zarce tsara Dan nazama kura Rappers in sun sara Girma suketa bani Shafiza ne kunji bayyani Yaron nan mai zamani Ga da ga sun gazayi dani Kai malan hattara Zaki aganka kajiya Iy baya ko kasha wuya Zan aika ka gidan jinya Gurnani to kajiya Ga da ga ba ay dani ko kayi giya Gwaska ne ba abinda zaka iya Cic wai ni in, ah nafi karfin ka Azaba in baka kaji  dan kuka Kai zan kunna maka Haba kauce wawa Kai kai yaro bani wuri Banso nan ba   uzuri À lokacin nayita hakuri Yanzu nazama bala'i Shirun da ina kara'i Ga da ga dani jabbala'i Dubu dubu sun kasa Bala'i kai wannan hutar fa Kajiko ak ce fa Shafizan nan fa Yakaro wulakanci fa Kai Ku duba fa Ga da ga aa fa Banso in fara fa Dan za'aji jiki fa Refrain Karami dakai kana fitsara Wa, ni? Kai Afannin rap banida tsara Beat nakashe jiya yau nakara Ga da ga nike kwaro kyarara Musulum ne ni ina gadara Ko mec taganni doli ta saurara Azaba juriya mutunci  gareni Kasoni zaman lfy wahala kak'ini Kainuwa nike dacen allah Ibada Bani kin bin allah Jahadi anay ni zan iya In farmaki yan adawa da bombe ko bindiga

5 Comments

Leave a comment

tnx encore broh

5 years ago

@chapiou_aboubacar derien mon frelon 🔥🔥🔥

@JordanFlw merci beaucoup btoh merci

You may also like