chapiou

27 Plays

15 Aug 2019

Ye la vie peut changer n'importe qu'elle moment...une histoire d'amour triste et émouvante L'amourrrr cic l'amourrr oh mn Dieu l'amourr a détruit ma vie La vie était comme ça Un jour chagrin devient joie L'amour est une poison parfois J'ai ma copine qu'elle s'appelle marwa Elle m'aime je l'aime à la fois Elle m'a dit souvent qu'elle peut pas vivre sans moi Et moi j'ai validé notre relation Je l'ai pensée à chaque respiration Elle est devenue ma princesse avec notion Qui a toujours essayé mes larme Mais qu'est-ce qui passe aujourd'hui Dîtes moi qu'est-ce qui passe aujourd'hui (Refrain) mn amour ma lumière de vie mon coeur a besoin de toi tout prix mais je te recherche j'en te trouve pas j'en te trouve pas Soyayya ribar rayuwa yau tamani illa Nida masoyiyata bata barin kwalla Haka muke da marwa so fiyeda na da da uwa Kwana daya ba hadu ba za'a sam cutuwa Ni seda ita nike iya rayuwa Bazan manta da wannan kalamin Masoyina doli wataran in barka Senace baniso kina fadin haka Kayi hakuri mutuwa dole ayita Saki wannan babin dan allah zuciyata Kulun nasiharta narike allah Tace kar nayi wasa da sallah Rayuwar mu mun tsarata kamar aljanna Ance kana taka allah yana tasa Ashe ubangiji yana tasa Refrain Daren juma'a ina kwance adaki Narasa abinda ke mani dadi zuciyana na daki Lokacin naji wayata na ringi Nadauka naduba sai farin ciki ba tsammani Rayuwatace sai tafara bayani Masoyina zanyi tafiya asafiyar gobennan Nace ganinan muyi bankwana adarenan Tace inbari da'alamun hadari Kuma tafiyar batawuce yini Ashe bazan kara ganin ki ba (Shasheka)bazan samu ganinki ba Nakira wayarta ba a dauka Sai naje har gidansu wajan babarta Na'iske taro akofar gidanta Nayi tambaya ina masoyiyata Babanta yace ka kwantar da hankalinka Kullu nafsin za'ik'atul mauti kasan haka Wai sunyi hatsari a hanya Lokacin nashiga firgici Kuka nike du na d'umauci Nakasa motsi hawaye ido har hanci Masoyiyata ta rasa ranta a hanyar ziyara Ta rasu  masoyiyata ta rasu Refrain Narasaki kenan? Refrain Allah yajikanki marwa ni bansam kamarki.

4 Comments

Leave a comment

BMI CE MN 1ER SON

5 years ago

trkl

l'amour

You may also like