Rayuwa nan tamu kuji yan uwa sai munyi hukuri da juna
0:00
0:00
Rayuwa nan tamu kuji yan uwa sai munyi hukuri da juna ki saurara yan mata kiji kece wance nake so har zuciyata babu abinda take so sai ke ni ina kaunar kiji idanuwana sun kasa kamai ke suke kallo a gaban su ki daure ki zamto mai yaye kunci domin ina sanki yan mata masoyiyata ki dan saurara sbd ki gane abinda nake ji idan babu ke ya zanyi kaina ke nake kauna har kullun
You may also like

Leave a comment
See track description ↑