NEVER GIVE up
NEVER GIVE UP HELLO 1 2 KING DABO NE I'M KING good morning my people fatan an tashi lafiya yau ma nazu da sassafiya ban zumuku starabar kumai sai waka mai ma a na cike da kafiya Kash sai dai mama ta tace min na dai na karya kuma gashi nayi daya kuma tace min karna karaya wannan kaji gaskiya na zage danste name dukiya allah ke bada duniya one day will make money to past gwate ina kayar da allah ne keka shewa haka zai iya faruwa dan ina neman halak da huya narike gaskiya zan stallake duk shin makiya raps nake kuya watarana king dabo zan yi ft da quivo ajihu na zai cika da kwabo nahau mota nayi kwabo zan dawo yin everything like bobo you know me I'm no like nonsense daman haka nake sense if you don't love me puck up if you talking Robesh shatup koh ka soni koh ka ki ni i don't care my nike name stated with k koh shiga ta ai ta da ban ce kyakkyawar mace matar manya ce haka yake babu ce ce kuce masu stere da suna zarce nayi musu ice only god me i fear fadi da babbar murya haka nace rayuwa ta mama tace kumai take so zan yi sabu da itace duniya ta koh da faskaran ice mai yi min adua ita ce other nigs na zarce many artist nahu ce rashin kudi wannan masta latace one day allah zai sana dace you can see me tir you can see me broke you can see me filling you can see me in pain but you will never ever you see me give up dan nayadda allah shikeba dawa watarana zai dubeni yaba ni nawa burika na yayi cikawa nadugara dashi kullum ina nema baga juyawa yana sane dani zai bani many fan's da kudi masu yawa kuyaya yaba ni ina so dan bana rainuwa ni dan mutan kanawa
You may also like

Leave a comment
See track description β
WAKE EM UP π£οΈπ Bars: Dope π₯ Delivery: Dope π₯ Impression: Dope π₯
Bars: Dope π₯ Delivery: Dope π₯ Impression: Dope π₯
Bars: Dope π₯ Delivery: Dope π₯ Impression: Dope π₯
Bars: Dope π₯ Delivery: Dope π₯ Impression: Dope π₯
Bars: Dope π₯ Delivery: Dope π₯ Impression: Dope π₯
Savage πͺ
Bars: Dope π₯ Delivery: Dope π₯ Impression: Dope π₯
Bars: Perfect π― Delivery: Perfect π― Impression: Perfect π―
Bars: Great π Delivery: Great π Impression: Great π
Bars: Dope π₯ Delivery: Dope π₯ Impression: Dope π₯
Bars: Great π Delivery: Great π Impression: Dope π₯
Bars: Perfect π― Delivery: Perfect π― Impression: Perfect π―