MOURTI_WO_RAMADAN-BANA

0:00
0:00
MOURTI_WO_RAMADAN-BANA

MOURTI WO L'HOMME DE MAIJIRGUI RAMADAN BANA Ramadan Bana Zanyi Ibadan dayafi na bara Indan mudawka in ouwana Allah kabamu damar kai chi Ramadan Bana Allah kabamu albarka dake cikin chi Zamu din ga yanwon salati Ramadan Bana Zansaki kowa inkama Allah Domin chika dainai zaibiya mumu bukatar mou Ramadan Bana Zan samou albarkan dake Azumin bana Alheri Irkoi mayafa Irkoi mai no sayi Assilama walla irga dou soufurai bobou Ramadan Bana Abin ciki Nosi in anzo Azumi kowa narama chiyana kiba Ramadan Bana Indan baka sallah tôt kakama dan ladan ma linki biyou(2)za'a baka Masou iskanci dan Allah kudaina dan zunifin ma linki(2)za'a baka Ramadan Bana Saki kowa kakama Allah rokechi komai kake bukata zai baka Ramadan Bana Ya Allah kabamu niyar yin sadaka Allah kawo kudi mougina ma iyayayan mu gida dan souhouta Ramadan Bana Ya Allah kabamou kudi mouje France san nan moubiya saoudiya Ramadan Bana Ya Allah dik wanda yake jin wanan wakan yacanza mugun halin chi Koda mikiyin mune ba macala mudai yana azuciyar mou Ramadan Bana 4 fois Oh Nom De Dieu xava allé Hé aï bara ine mai haw ra borai si hangan music Baba ay Ramadan Karim musique no OUZEIROU MJ Ay bere fanda gwoi Allah yakiyaye mou Yaran Maijirgui Gida Ramadan Freestyle

1 Comments

Leave a comment

See track description

User avatar
1.62k
Total plays
268
Followers
388
Following

You may also like