nine

9 Plays

18 Aug 2021

Haba yammata Meyasa kin mani haka N kira ki sau hamsin kinki kitanka Kodai sai na hadaki da nazifi ya aramin ankwa Ki bini asannu domin bilya na jin sautin Kar ki bari y shigo da zazzafin rafin Domin iya fara baya yin shokin Insun gammu sai kaji sunata cewa dalin Mu mu ukkune suke ta cewa muna cizon su da wanka Inmun wuce sai kaji ana ta ce mana yan wanka Bilya naxifi Mubarak sun iya wanka Yanzu kuma mun tsunduma akan waka Nanma asannu za asammu Inmun fito wasu zasu so su gammu Wasunsu suna tanajin kudi domin su ba mu Allah kai mana agaji domin asammu

1 Comments

Leave a comment

You may also like