Sani Murtala

new song 2

Sani Murtala
new song 2

46 Plays

09 Jul 2021

waka nake muku nizan fada muku wace a raina farin cikina hasken idona abokanaina da yan uwana zan zaiyyana muku mai kyan idanu da kyan hali duka ga nastuwa haka da tarbiya duka ga illimi duka alkunya ma haka yar issilamiya masoyiyata ina kiranki zuciya nabaki; kizo mu zauna; farin cikina kece a raina buri na raina; Abar kwatance; mai kyau da tarbiya gurin iyaye harma kawaye yabo suke mata suna kiranta ba mai fushi bace sannan ba mai fada bace kawayenta suna kiranta damo uwar hakuri masoyiyata ina kiranki zuciya nabaki; kizo mu zauna; farin cikina kece a raina buri na raina; abar kwatance;

1 Comments

Leave a comment

3 years ago

You may also like