USMAN USMAN ABDULLAHI

cikin mafarkina baby 2

USMAN USMAN ABDULLAHI
cikin mafarkina baby 2

5 Plays

30 Jun 2021

cikin mafarkina kullum kike zuwamuun anan naganki anan nagane fuskarkii zuciyataa da taki sun hade gu daya suna bugawa alokaci guda na tabbataa kinkasance Kyakykyawa mai kyan hali ba karya nayi ba abun yana cikin zuciyata kinzam farin cikina abun kamar wasa yake bazan baarrkiba nai alkawari da zuciyata ruwan zuma zaki ruwan madaci kuma guba nasan bakya ban ba na aminta dake masoyiyata

1 Comments

Leave a comment

You may also like