Ismail Isah

FIRST RAP

Ismail Isah
FIRST RAP

6 Plays

25 Jun 2021

1 So kamar da wasa shine yabani kansa. 2 dukka tambayoyi tabbas yanada amsa. 3 inde yasaka murna wataran dole zaya rusa. 4 Kanso nine nataka har can kasar faransa. 5 Bebi tayo gurina danke nake buqata. 6 komene ayomin ranki banasan abata. 7 nataho da soyayya ranki Zan faranta. 8 kyawu na dkk fuskar ki babu Mai kwatanta. 9 Ismail sunana saiku zo Ku jini. 10 Victory shine other fatan zaku sanni. 11 duk Mai son mahaifana dole zaya soni 12 Fans ne na gaskiya ke sonka su taka tsani. 13 lokaci guda kaina ne yafara shaking 14 bayan yanata shaking sannan yfr burning. 15 zafi yafara dauka tamkar zaiyi bumbing. 16 Niko inata sauri har na hada da jogging. 17 I love all the fans tabbas zanayo gadara. 18 because the time ai nasan zakuzo mufara. 19 dukkanin kudadena sonake na tara. 20 Fans zanaje na baiwa suma ai dan su Dara. 21 mata suna da kyawu in sun tawo a hanya. 22 sunyi kwalliya sun kyawu sun sanya kaya. 23 Dan na gano wasu acikin su sunsa abaya. 24 sai kuy a hankali guys Dan suna da faya. 25 lokaci yana tafiya gashi na kagauta. 26 zuciya tana radadi gashi na azabta. 27 nisa takara yimin domin kwa na fahimta. 28 lallai bazana kyale ba dole ne na furta. 29 indai kana cikin so lallai akwai ukuba. 30 baya ga ukuba sannan akwai azaba. 31 amma idan kajure wataran dole zaka Saba. 32 Allah shine maji roko nasan zaya duba. 33 Itace kadai nakeso koda da yan adawa. 34 nasan zasu ce wanene yake dagawa. 35 Ittace taban soyayya fah babu rowa. 36 I thank Almighty Allah shinake tinawa. 37

1 Comments

Leave a comment

3 years ago

You may also like