Zainab

17 Plays

20 Jun 2021

Zainaba sannu zinariya,, Kin fisu kyawu da kwalliya,, Baki Kama da kishiya,, Babu kamarki ko a zariya,, Wai wacece kamarkine,, Amarya ni angonki ne,, Wlh dole na sokine,, Tunda kin hadu abyyane,, Nabki kaina nakine,, Da zuciya mallakin kine,, Yar fillo kece adon gari,, Gaki da kyawu a zahiri,, Kin bani so nayi fahari,, Dani dake hanta da jini

1 Comments

Leave a comment

3 years ago

Zainaba sannu zinariya,, Kin fisu kyawu da kwalliya,, Baki Kama da kishiya,, Babu kamarki ko a zariya,, Wai wacece kamarkine,, Amarya ni angonki ne,, Wlh dole na sokine,, Tunda kin hadu abyyane,, Nabki kaina nakine,, Da zuciya mallakin kine,, Yar fillo kece adon gari,, Gaki da kyawu a zahiri,, Kin bani so nayi fahari,, Dani dake hanta da jini

You may also like