Aboubacar Ali

ali Aboubacar

Aboubacar Ali
ali Aboubacar

16 Plays

12 Jun 2021

Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so.  1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata  2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO.  3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take

2 Comments

Leave a comment

3 years ago

🙏🙏🙏

You may also like