love

22 Plays

10 Apr 2021

LOVE ❤️ soyayyar ki yasani ni nau shauki maganarki sai yasani yin mafarki muradinki kiganni agefenki danaganki sai najini kamar sadauki muddin na sameki sai mubude wani shafi idan narassaki tabbas fa akwai babban yaki nine nan mai sonki koda za’a sauke baki tunanin ki shine kigano yan uwanki yarinya yar albarka bakiyin baraka ko zakija aminduka ina yimiki son barka jina nakeyi nayi dace da nasamu mace batayin kwance kwance lisanin ta akwai zance inason ace wai nace tunda na dace da bataganni ba taso ta dan zauce Akanki zana haukace kokuma na susuce tunda nai dace da ranki baa a mace soyayya a duniyannan kece eeyyy ko alayihira na dace tunda kece eeyyy idan tagannii tana tunaanii da babu tsarii don idona da kwalli ta kirani zo zayna tace mu tattauna batu na kan kauna kuma abinda yi kudiri taban su’ali tare da ban misali tace idan da hali nayi mata dan kirari nayi nayi har da kari

1 Comments

Leave a comment

3 years ago

You may also like