Ak boss

12 Plays

24 Feb 2021

Na dawo Ak boss gani gida yan gayu kune yau zana kira_ a harkar rapin Ak boss bani jira_ to na fara da Ku yau zana Kara_ Ku bani hanya na wuce na zam zakara_ ah,am na gyara murya wakace Zan rera_ all my people do Dan's in no playing nine Ak boss nine ba karaya_ Ku tashi a hanya na wuce Ku yan karya_ wani'in ya kasama har ya kwashe ba'a saya_ akwai yan banza halin su kamar'akuya_ koda sana'ace KO wacce zana'iya_ amma banda sata_ haba kai Malam ka tsaayamana karka fusata_ ka dawo baya naga ran ka kamar'an bata_ ka bisu'a sannu don'Allah kar kayi kwta_ in dai nama ne da jini to ai sai kwata_

1 Comments

Leave a comment

3 years ago

You may also like