kidawo

7 Plays

12 Sep 2020

my baby wai me nai miki ne kin tafi kin barni kodai kin samo mae arzikin da banda. kintafi kin zauna wai ai zaki dawo yanzu. nasan kina can kina lissafa yan dabaru. kullun sai yawo nake da wani dan tabarau. wai me nai miki ne kike son ki bani wuya. Kai na gaji da wannan yawon da nakeyi. kullun nine nan da can har unguwar ansan dani.

1 Comments

Leave a comment

4 years ago

my baby wai me nai miki ne kin tafi kin barni kodai kin samo mae arzikin da banda. kintafi kin zauna wai ai zaki dawo yanzu. nasan kina can kina lissafa yan dabaru. kullun sai yawo nake da wani dan tabarau. wai me nai miki ne kike son ki bani wuya. Kai na gaji da wannan yawon da nakeyi. kullun nine nan da can har unguwar ansan dani.

You may also like