Nabson

Amina Tawa

Nabson
Amina Tawa

35 Plays

01 Jul 2020

ni dake Amina tawa har abada wa zai raba ni nake har abada ni da ke Amina tawa har abada babu maraya sai Dade rago rago baya nasara a so ya samu kyaukyewan yarinya Mai dimple murmushiki ke harkaka mun zuciyana a gabakin Ina Jin Kai na kamar wani jarumin don,,, na buge mazaje har kasa wlh... sunyi lif kamar makabarta a tsakiyan dare... burina in mun samu family daiba in samu doctor, lawyer, engineer, professor. Amina ga kyau fuska ga tsayi da yiya soyyaya da ladabi ido fari sal murya Mai Zaki kamar Zuma.. zamu sun fito sun ga Zaki sun fasa wa dai gwada ga Zaki ba wani tsami ki bini ki samu kulawa na har abada no stress non regret but love I will loves u for decades ba fadan...

1 Comments

Leave a comment

4 years ago

You may also like