Abdullah Abdulqadri
Abdullah Abdulqadri

abdul-music(1)

abdul-music(1)

62 Plays

29 Jun 2020

yaw Innan muna jin dadi, yaw inan zamuyi celebrate..zamuyi komai abunda muke so, gashi nan Muna nunawa, keep moving..kada katsa pa, Kai zaki ne na muji me. yeah..to. wata yarinya amakaran tanmu.. tinda naganta..am just crazy. ina so inje innuna Mata cewa ina santapa, amanni ya Zan ne, narasa mai need zanyi ne, inje ne nike jin kun ya, so what if talking about her, am just crazy dan ita, burina kawai ta so ni. yaw Inna zamuyi muna jin dadi, yaw Inna zamuyi celebrate..zamuyi komai abunda muke so, gashi nan muna nuna wa, keep moving kada katsa pa, kai zaki ne na muji ne. oh u girl insan ki, hauwau kinshi ga rai na, Dan allah kada kitse neni, don just drive me so crazy, am showing u the true love doguwace gata Fara ma, yarinyar tana DA kirki, yar mali gata DA kun ya, fuskanta kaman alkairi, murmushin ta kaman na gurasa, hasken ta kaman aljanah.

2 Comments

Leave a comment

4 years ago

Nice track 👍

You may also like