Nabson

say no to drug

Nabson
say no to drug

13 Plays

17 Apr 2020

Kai... it's Nabeel on this.... na Tasha da safe sai na tuna nayi mafarki... akan halin da munke ciki acikin kasa ta.... abun wlh ya dameni Naga baran iya daure wa ba... wai a haka Ana ya yaki da Sha miyagun kwayoyi... wai ina da tambaya wai Shi shafara mungun kwayoyin ba federal high way suke bi bane? Kuma ga check point a ko Ina.... Kuma a ciki gari ake sayar da ta.. drugs,police,sas Kuna bi shop to shop kuna kar ban return sannan... duk Wanda ya Saya ku kamashi ku kwace ku mayar wa Mai sayar wa ya Saya.... haba... wlh matasa an kusa ayi zaga zaga.... wlh duk haukan Mai Sha in babu a kasuwa wlh bare Sha ba.... wai Kuma a hakan kuke cewan matasa su manyan gobe a hakan haba sai dai lalatun gobe baba bahari na dawu kanka wai Kai Mai gaskiya... kace da ka Samar da aiki wa matasa... Kuma bamu gani akasa Kuma .... ka Hana sayar da koko da vetra matasa sun Kuma Sha giya don wlh yayi tsada Wanda zuciyan su ya mutu sun Kuma sata, robbery, kidnapping... don Allah matasa Yan uwana wai gaba mukayi ko baya... Ina rokon matasa a daure a dogoro da Kai.... gonatina bara ta iya... Mana wanni abun kai .... na gode I go by the name Nabeel Nabs... peace out

1 Comments

Leave a comment

4 years ago

You may also like