safnur
safnur

kuzo

kuzo

17 Plays

16 Jan 2020

kuxo kuxo kuzo mu wake Dan gata manzan Allah .... farko nasa ilahu wanda shi ya yini. hakka nazo duniya ko bb ko anini.. ngd Allah da kayini da addini.. addinin ma na fiyayyen duk maxanni.. kuzo kuzo kuzo mu wake dan gata manzan Allah... rabbi ka karo dubu dubu dubun salati. gun manxan Allah shine abban fati.. sa ahali nasa dukka na hada abaiti.. hada da duk sahabbai har masu rera baiti.. kuzo kuzo kuzo mu wake dan gata manxan Allah..

1 Comments

Leave a comment

4 years ago

You may also like