ibrahim

14 Plays

29 Jul 2019

jini da hanta jini da fata kashi da tsoka baza suyi rabo ba ko za'a shikara dubu Dari matsayinki a raina baza ya canza ba alkawaarin Mu na nan dani da ke kona mutu kena nan cikin zuciyata alkawarin Mu na nan

1 Comments

Leave a comment

jini da hanta jini da fata kashi da tsoka baza suyi rabo ba ko za'a shikara dubu Dari matsayinki a raina baza ya canza ba alkawaarin Mu na nan dani da ke kona mutu kena nan cikin zuciyata alkawarin Mu na nan

You may also like