marzuk

gody

marzuk
gody

6 Plays

28 Jul 2019

Da sunanka Allah sarki mai sama dado min himma dan aba fadima babu yashi sam cikin raina ma dashi na fake ai nake faharima dominshi ne ai akai duniyar ma ya Allahu sarki kane ka yomu mukema bauta ya Rahimu ka yafe mana duk lefikan mu kasanya abbana cikin aljanna da malamaina har yan uwana alhmdllh ya rahamana da kaban basira nai begena dado min himma dare da rana naita yabonsa sirrin raina manifata anan aba fadima mujin khadija har aisha ma nan zan Allah nagodema

1 Comments

Leave a comment

5 years ago

You may also like