alahji md

5 Plays

6 months ago

Sonki ya narkar da zuciyata, #- mutane sukan kirani zautacce marar zuciya a kan sonki, #- kwarai na zabi su kirani da mahaukaci a kan sonki, #- yanzu ne na tabbatarwa da kaina ni cikakken masoyine tunda ina haukan Sonki. #-ina fatan wataran mafarkin nan ya zamto gaske Nayi alkawarin cika zuciyarki da farin ciki Ba shakka ina sonki

1 Comments

Leave a comment

You may also like