Babandi
Babandi

Ms RPG (07:17)

Ms RPG (07:17)

16 Plays

2 months ago

Salam alk rasulallah annabi dan gatan rabba🎵🎵farko nasanyo allah na📖📖wanda yakagomin raina📖📖dan hasken abban nana📖📖 rabbi kasaita zanyi yabo gundan babba🎵🎵 allah kakara salatinka📖gun manzo masoyinka📖alaye da sahabbainka📖cikin baitin banmantaba🎵🎵 allah sahar shehuna📖📖tijjini jikan nana📖📖jilani kwamiradina📖📖da barhama babba dan babba🎵🎵salam alk rasulallah📖salm alk habibullah📖salm alk kanzillah📖 annabi maisunan rabba🎵🎵

1 Comments

Leave a comment

You may also like