Lavish BOI 50
Lavish BOI 50

2023 (01:00)

2023 (01:00)

10 Plays

6 months ago

yoooo okok je me présente au nom du l'homme du peuples jiya ba yau bah, yau ba jiya bah, dariya ba so bah, komi lokaci baba amman wancen begane bah. koyo nake ni baba menta bana kiran kaina sarkin gobe saurata mumuka bada duba tamaske city cen nayi zane . kon iya y'a iya baba mai koyo ainassan zai iya . banban ci fira da waka baba daure samuna kafiya bouri maman lougou sako dan ta yazauna lafiya malan kwace wankan yau mou saï munsa jallabiya tachi kanema tamaske city za akiramou da mafia gidan saurata za akira sarki takamuna muna lafiya. mata ke yanga mumukai ai zasuki ramu da ingiya. kasani nasani waka mousan batada riba susani batada tsofo batada yaro baba nassan kasani abuuuu duniya kenan kudunsun fana oune wannanma ai mousani. .ba a iyama dan Adam. rayuwa m'a saï dan Adam. kon zaka yasan zai moutou- mai sauri keyin hassada -marar sauri saï nassara. jiya ba yau bah,yau ba jiya,jiya ba yau bah ,yau ba jiya bah,dariya ba so bah, komi lokaci baba amman wancen begane bah koyo nake ni baba menta bana kiran kaina sarki gobé sarauta mu muka bada duba tamaske city cen nayi zane kon iya y'a iya baba mai koyo ainassan zai iya banba ci fira da waka baba daure samuna kafiya yoooo okok dj muousto gang nagode.. allah ya sa moudace yoooo okok gayun n'a. haka muke yin tafah.

1 Comments

Leave a comment

You may also like