mufark

11 Plays

8 months ago

Mu farkadai mutan arewa sauki y'ancimu zamu karba,kun ganedai batu arewa duk mai kishi muta arewa seyai haquri dama kulawa basa san wanda zai kulawa dan shaidanu kawai suke wa.an saida mu ana kashemu anhada kai dama su kimu akarbo kwan gilar kashemu.ta addanci na nageriya arewa kadai ake shan wiya karbo yanci na nageriya allah yajikan mazajan jiya nema yanci sukai juriya babu zama bare turjiya komai yazo zama lafiya ga asalinsu yan yaudarar na salon ya karmu na tabatar suzo fa arewa du muhade sudau yaramu dan yaudara bakishi mufa san duniya wahalar dasukai mazajan jiya basuma hutaba sukau dasu,e dole mu farka mutan arewa mukarbi y'ancimu,kabilu ne dayi budiga abarsu suna sayai budiga bahaushe kan dayai budiga dan kare kansa yai bidiga abishi gida aketa masa hadisa anafa kullamasa ajadar tasu keyi mana damu ce tak su harba mana sedai allah yasaka mana,e dole mu farka mutan arewa mukarbi y'ancimu

1 Comments

Leave a comment

You may also like