Yusuf
Yusuf

swag boy ne pah ina keewanka

swag boy ne pah ina keewanka

10 Plays

7 months ago

swg boy ne pah soyayiyyar abokina ae mana to yawan fadin so abaki bashine so so yana a cikin zuciya asandaya musa jiki mutu wA yake alla sarki duniya labari nida abokina akulum muna tare gani shadi kuma ga jidadi kuma ga iya barkuwanci washe garin mutuwa tara bani da shi ke duniya ina zakih damune to kabi duniya asanu dan kasamu sauki ajiye ka hakali har natuna lokacin da muke tare munatafi hanya mu na fira ya ce swag boy mutane fa susaka muna ido basa sun ilamufadi mu mutu sai nace masa mata dasu bamai iya kashe mu sai allah to bayan haka a so hadani da dan uwana har ana kai masa kurafi na a ce nayi wancan kuma nayi wanan anfada masa karya da banza duk lokacin da nazu aurisan bayamini kkyauwanzatu a riga da batani da chi sai abokina baba yace mini kai hakuri kamata da suwane masu mugayen hali rike allah dan shine jagaba bawai to alla kajikan abokina baba da rahama kakuma sayayya massa kabarin sa da duk wanda yariga mu amen bazataba matawada kai ayanzu maa inaji inatare dakai 🌷🧎‍♂️banida aboki tamkar ka kai ne keban shawarata garin i swear to god ina keewanka ✌🎧🎤

4 Comments

Leave a comment

7 months ago

I'm feeling this

Killed it! 🎯

You may also like